close
Jump to content

Ijitihadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageIjitihadi
legal term or legal concept (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Fiƙihu
Suna a harshen gida اِجْتِهاد
Shafin yanar gizo mojtahd.com
Gudanarwan Mujtahid
Image

Ijtihadi wata hanya ce ta kaiwa ga yanke hukunci bisa dogaro da fassarar mutum game da shari'ar Musulunci. Kalmar tana da alaƙa da sanannen jihadi.