Karachi
Appearance
|
کَراچی (ur) Karachi (en) ڪراچي (sd) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Pakistan | ||||
| Province of Pakistan (en) | Sindh (mul) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Babban birni |
Gulshan Town (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 14,910,352 (2017) | ||||
| • Yawan mutane | 4,227.49 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Urdu Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 3,527 km² | ||||
| Altitude (en) | 8 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1729 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
Karachi Metropolitan Corporation (en) | ||||
| • Mayor of Karachi (en) |
Murtaza Wahab (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 74000–75900 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | kmc.gos.pk | ||||
|
| |||||

Karachi ko Bombay birni ne, da ke a yankin Sindh, a kasar Pakistan. Shi ne babban birnin tattalin arzikin Pakistan. Bisa ga kidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane kimanin 14,910,352 (miliyan sha hudu da dubu dari tara da goma da dari uku da hamsin da biyu). An gina birnin Karachi a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- &mGaɓar Tekun birnin
- Kasuwar Katako ta Karachi
- Jami'ar Aga Khan, Karachi
- Filin jirgin Sama na birnin Karachi
- Karachi, Port
- Karachi, downtown
- Mazare Quaid, Karachi
- Sehwan_Sharif Tomb of Lal Shahbaz Qalandar
- Nagan Ch, Karachi
- Kemari boat basin, Karachi
- Kasuwar Shaddar, Karachi
- Creek Marina Club, Karachi
- Gadar Native Jetty, Karachi

