close
Jump to content

Goa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Goa
गोवा (hi)
गोंय (gom)


Wuri
Map
 15°24′07″N 74°02′36″E / 15.4019°N 74.0433°E / 15.4019; 74.0433
ƘasaIndiya

Babban birniPanaji (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi1,458,545 (2011)
 Yawan mutane393.99 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Konkani
Labarin ƙasa
Bangare naWest India (en) Fassara
Yawan fili3,702 km²
Altitude (en) Fassara1,167 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiGoa, Daman and Diu (en) Fassara
Ƙirƙira29 Mayu 1987
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiunicameralism (en) Fassara
Majalisar zartarwaGoa Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaGoa Legislative Assembly (en) Fassara
 Shugaban ƙasaMridula Sinha (en) Fassara (26 ga Augusta, 2014)
 Chief Minister of Goa (en) FassaraPramod Sawant (en) Fassara (19 ga Maris, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo403XXX
Tsarin lamba ta kiran tarho+91 0832
Lamba ta ISO 3166-2IN-GA
Wasu abun

Yanar gizogoa.gov.in
Taswirar yankunan jihar Goa.

Goa jiha ce, da ke a Yammacin kasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 3,702, da yawan jama’a 1,458,545 (in ji kidayar shekarar, 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar Panaji ne. Birnin mafi girman jihar Vasco da Gama ne. Satya Pal Malik shi ne gwamnan jihar. Jihar Goa tana da iyaka da jihohin biyu: Maharashtra a Arewa, Karnataka a Gabas da Kudu.