close
Jump to content

Mali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageMali
Flag of Mali (en) Coat of Arms of Mali (en)
Flag of Mali (en) Fassara Coat of Arms of Mali (en) Fassara
Image

Take Pour l'Afrique et pour toi (en) Fassara

Kirari «One people, one goal, one faith»
«Един народ, една цел, една вяра»
«Ein Volk, ein Ziel, ein Glaube»
«ߡߌ߬ߙߌ߲߬ߘߌ߬ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߟߊ߬ߢߌߣߌ߲߫ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߘߍ߲߬ߞߣߍ߬ߦߊ߬ ߞߋߟߋ߲߫»
«شعب واحد، هدف واحد، إيمان واحد»
«Un pueblo, una meta, una fe»
«En narod, en cilj, ena vera»
«Mɔgɔ kelen, laɲini kelen, dannaya kelen»
«Un peuple, un but, une foi»
«Un bobl, un nod, un ffydd»
Suna saboda Daular Mali
Wuri
Image Map
 17°N 4°W / 17°N 4°W / 17; -4

Babban birni Bamako
Yawan mutane
Faɗi 20,250,833 (2020)
 Yawan mutane 16.33 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Bambara
Harshen Bobo
Sarkanci
Dogon harsuna
Fillanci
Hassaniya Larabci
Harshen Kassonke
Yaren Maninka
Yaren Minyanka
Senufo (en) Fassara
Harsunan Songhay
Harshen Soninke
Tamacheq Tuareg
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,240,192 km²
Wuri mafi tsayi Mount Hombori (en) Fassara (1,153 m)
Wuri mafi ƙasa Kogin Senegal (23 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Mali Federation (en) Fassara, Sudan ta Faransa da Faransanci Yammacin Afirka
Ƙirƙira 22 Satumba 1960
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
 Shugaban kasar mali Assimi Goita (24 Mayu 2021)
 Prime Minister of Mali (en) Fassara Choguel Kokalla Maïga (en) Fassara (6 ga Yuni, 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 19,309,463,506 $ (2021)
Kuɗi CFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ml (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +223
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 15 (en) Fassara, 17 (mul) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasa ML
Wasu abun

Yanar gizo primature.gov.ml
Image
Assimi Goïta shugaban kasar na yanzu
Image
mali
Image
Filing jirgi ma mali
Image
sojojin mali

Mali da Turanci (Mali): Da Faransanci (Meli) ƙasa. ce da ke a yammacin Afrika. Mali tana cikin manyan ƙasashen Afrika guda 8, ta na da faɗin ƙasa kimanin murabba'i (1,240,000,Km) (480,000 sq, mi), kuma tana da yawan jama`a kimanin miliyan (19).1. Bincike ya nuna cewa (67)% na mutanen ƙasar shekarunsu bai wuce ashirin da biyar (25) ba, bisa ƙidayar da aka yi a shekarar (2017).Bamako shi ne babban birnin ƙasar Mali.

Image
Mai saide saide a mali
Image
taswirar mali
Image
tutar mali
Image
wurin gyaran takalmi a mali
Image
mauniyat mali
Image
Mali
Image
slovenia mali

Waɗannan ƙabilu Soninke da Mandinka ko (Mandingo da Malinke) sun ɓalle daga ƙasar Kongo a shekarar (1230) daga nan sarkin madingo Sundiata Keita sai ya yi ƙungiya ta waɗannan ƙabilu guda uku a gefan tafkin chadi, sannan masarautar Mali aka ƙirƙirota a wannan lokacin tafi masarautar Ghana. Mansa Musa yana da baban magame a ƙasa bayan sarki Sundiata Keita shi ne ɗan afirka na farko da ya je aikin Hajji da ƙafa a shekar (1324) ta hanyar misra, a wannan shekarar kuma aka zamar da Tomboucou kasuwar sayar da zinari da koyar da Addinin Musulunci.

A ƙarshen karni na (14) Abizinawa suka zo daga kudancin hamada suka mamaye wannan birni a shekarar (1500)sai suka tsawaita ikonsu zuwa sama da tafkin issa.

Image
Image
andradite mai
Image
taswirar covid a mali

A ranar (22) ga watan satumban, shekarar (1960) sai Jamhuriyar Sudan da Senegal suka samu 'yancin kai daga Faransa, suka haɗe tare suka zama tarayyar Mali bayan watanni sai Senegal ta ɓalle daga Jamhuriyar sudan. daga nan sai aka samata sunan Jamhuriyar Sudan. A shekarar (1991), aka yi gwamnati ta wucin-gadi daga nan aka kawo ƙarshen hukunci mai tsanani, kuma a shekarar (1992) aka yi zaɓe na farko a sabuwar dimokwaraɗiyya, shugaba Alfa Umar Kunare ya lashe zaɓen a shekarar (1997) sai aka sake zaɓensa a Karo na biyu kuma a shekara ta (2002) aka yi wani zaben, sai Ahamadu Tumane Ture ya lashe zaɓen har ila yau.[1]

Image
Wasu manyan sojojin ƙasar Mali a shekarata 2016.
Image
Ƙofar Menaka ta Mali.
Image
Cocin Otok Slovenia Mali.
Image
Wajen buɗe ido a Mali.
Image
Manyan duwatsu a Mali.
Image
Wasu ƙauyukan Fulanin Mali.
Image
Cikin Birnin Slovenia Mali.


[2]


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe